Halima Dangote Da Manyan Daraktoci 5 Sun Ajiye Aiki A Kamfanin Dangote

0 61

Jaridar DailyNigerian ta rawaito cewa manyan daraktocin kamfanin Dangote Flour Mills mallakin fitaccen attajiri, Aliko Dangote sun yi murabus daga mukamansu tare da ajiye ayyukansu, domin baiwa yan baya daman shigowa a dama dasu.

Rahoton na Daily Nigerian ta ce, shugaban kwamitin gudanarwar kamfanin, Asu Ighodalo tare da wasu manyan daraktocin kamfanin guda 5 ne suka yi murabus, wanda hakan zai bada daman nada wasu sabbin daraktoci guda 4.

Ita sakatariyar kamfanin, Aisha Isa ta tabbatar da lamarin, inda ta bayyana sunayen sauran daraktocin da suka yi murabus kamar haka; Olakunle Alake, Arnold Ekpe, Yabawa Lawan Wabi, Thabo Mabe, da kuma Halima Dangote.

Ajiye aikin na wadannan daraktoci keda wuya, sai kamfanin ta maye gurabensu da sabbin mutane da zasu cigaba da tafiyar da kwamitin gudanarwar kamfanin da suka hada da Venkataramani Srivathsan, Chandrasekaran Balaji, Mukul Mathur da Anurag Shukla.

Karanta: Kotu ta Daure Wani mutum Shekaru 2 a Gidan Yari Saboda Lalata bishiyoyi

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap Add to Home Screen
Add to Home Screen
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser

You're currently offline