Amsoshin Tambayoyinku: Mijina Ba Ya Iya Biya Min Bukata, Mecece Shawara ?

0 118

Tambaya: Assalamun alaikum, Malam mace ce mijinta ba ya iya biya mata bukata saboda raunin mazakutarsa, kuma ashe abin da ya raba shi da uwar gidansa kenan. Kasancewar ba ya biya mata bukata ta shiga cikin halin damuwa, sannan ta yanke shawarar cewa: in ya kira ta shimfidarsa ta daina zuwa, to malam ta yi laifi game da wannan shawarar da ta yanke?

Amsa: Wa’alaikum assalam, A shawarata kamata yayi a kira magabatansu su dauna su tattauna a gano yadda da’a warware matsalar. Idan har ya tabbata ba cikakken namiji ba ne to da’a bashi shekara daya ya nemo magani. Idan ya warke shikenan, in bai warke ba kuma da ta iya fadawa cikin haram idan taci gaba da dama dashi, to ya halarta a raba auran, kamar yadda aka raba da uwar gidan. Yana daga cikin manyan manufofin aure: ma’aurata guda biyu su katange junansu daga haram, in har aka rasa wannan to akwai matsala a damantakewar aure. Allah ne mafi sani.

Karanta: An Kama Rikakkun ‘Yan Fashi 72 A Jihar Bauchi

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap Add to Home Screen
Add to Home Screen
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser

You're currently offline