An Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Taraba

An Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Jihar Taraba

0 34

Rahotanni sun bayyana cewa a halin yanzu ya nuna cewa; an tsige Honurabul Mohammed Gwampo a matsayin Kakakin majalisar jihar Taraba.

Karanta: ‘Yan Sanda Sun Kashe Shugaban ‘Yan Ta’addan Devil A Ribas

Gwampo wanda yake dan majalisa ne mai wakiltar yankin Yorro, an tsige shi ne a yayin wani zama a yau Litinin.

‘Yan majalisar sun nada Honorabul Charles Maijankai mai wakiltar yankin Karim Lamido I a matsayin sabon mataimakin Kakakin majalisar.

Maijankai kafin nada shi a sabon mukamin, shi ne shugaban masu rinjaye na majalisar.

Karanta: Ilimin Almajiranci: Gwamnatin Jihar Kano Ta Dauki Sabbin Malamai 600

Bukatar cire mataimakin Kakakin majalisar ya fito ne daga tsohon shugaban masu rinjayen majalisar, Honorabul Albasu Kunini mai wakiltar yankin Lau a jihar.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap Add to Home Screen
Add to Home Screen
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser

You're currently offline