Wata Kyakkyawar Nakasassa Ta Aure Saurayin Da Ta Ke So (Hotuna)

Wata Kyakyawar Nakasassa Ta Aure Saurayin Da Ta Ke So (Hotuna)

0 183

Tun daga daren jiya zuwa wayewar garin yau Lahadi aka tashi da wadan su sabbin Hotuna da Bidiyo wadanda ke nuna Amarya da Ango suna chashewa a wajen bikin Auren su Yan’uwa da abokan arziki suna musu likin kudi da shewar murna.

Karanta: Mayakan Boko Haram Su Bankawa Gidan Sarkin Jihar Yobe Wuta

To sai dai baa saba ganin irin salon hakan ba, dubo da cewar Amaryar da alama gurguwa ce ana tura ta a kekunan Guragu har zuwa dakin shagalin biki.

Abun mamaki Amarya a kekunan Guragu Ango kuma a tsaye yana ta tika rawa, ya aka yi Kazan yanzu har ya yarda ya Auri gurguwa? Haka wata Mata ta wallafa a shafin ta.

Batun gaskiya Bidiyoyi da Hotunan sabbin maauratan sun karade sabbin shafukan sada zumuta gabaki daya.

Karanta: Gwamnati jihar Borno ta dauki Malamai 30 aikin yi wa jihar addu’ar samun zaman lafiya a gaban Ka’aba

Wata tsaleliyar budurwa ma mai suna Fatima cewa tayi ita taga ma kamar Angon tafi Amaryar murna da zakewa.

Ga hotunan a kasa;

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap Add to Home Screen
Add to Home Screen
AL'UMMATA Mujallar Hausa Lamba Daya
To install tap
and choose
Add to Home Screen
Continue in browser

You're currently offline