Gargadi: Zaki ya tsere daga gidan Zoo na jihar Kano

A jiya Asabar ne wani zaki cikin zakunan da ke da akwai a gidan Zoo na jihar Kano ya tsere daga ma'ajiyarsa ya shige cikin dajin da ke gidan Zoon kuma har zuwa wannan lokaci ba a same shi ba. Da wannan dalili ne ake gargadi ga dukkan mutanen da ke zaune a yankin gidan Zoo na Kano da su kula kwarai wajen zirga-zirgarsu a wannan yanki. Wata…
Read More...

Labarai

Abinci

You're currently offline